IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Qatar ta shirya wani shiri na karatun kur'ani mai tsarki tare da halartar masu aikin sa kai 1000 a birnin Doha .
Lambar Labari: 3491932 Ranar Watsawa : 2024/09/26
IQNA - Bayan sallar Juma'a, dubban masallata ne suka je masallacin Imam Muhammad Bin Abdul Wahab da ke Doha, babban birnin kasar Qatar, domin halartar jana'izar Isma'il Haniyeh, shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar falastinawa ta Hamas.
Lambar Labari: 3491623 Ranar Watsawa : 2024/08/02
Tehran (IQNA) Cibiyar hardar kur'ani mai tsarki ta "Atqan" da ke birnin Doha ta samu halartar 'yan sa kai 85 daga kasashen duniya daban-daban a cikin 'yan watannin da suka gabata domin koyon fasahohin kur'ani daban-daban.
Lambar Labari: 3488172 Ranar Watsawa : 2022/11/14
Tehran (IQNA) wakilan gwamnatin Taliban da na gwamnatin Amurka za su koma teburin tattaunawa a birnin Doha na kasar Qatar.
Lambar Labari: 3486601 Ranar Watsawa : 2021/11/24
Tehran (IQNA) Abdullah Dawud Muhammad dan kasar Tanzania ya zo na daya a gasar kur'ani ta duniya a birnin Doha .
Lambar Labari: 3485901 Ranar Watsawa : 2021/05/10
Tehran (IQNA) gwamnatin Qatar ta gina wani katafaren wuri a birnin Doha domin ajiyar tsoffin kayan fasaha na tarihin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3485547 Ranar Watsawa : 2021/01/12